HADISAI ARBA'IN (40) AKAN AZUMI, LABARAI

Nigeria da NijarNo 4:

Daga, Dr. Kabiru Abubakar Asgar Wani abin da mutum zai iya lura da shi na bambamci tsakanin ƙasashen biyu shine tsarin birane ta fuskar yanayin gine-gine da cunkoson jama'a da ababen hawa da wuraren shakatawa da kuma cibiyoyin kasuwanci da sauransu. In ka ɗauki birni irin Abuja da ƙyawawa kuma dogayen gine-ginensa, da tituna manya-manya… Continue reading Nigeria da NijarNo 4: