YAU DA KULLUN

GA SAKO DAGA ZUCIYATA ZUWA ZUCIYAR DUK WANDA YA KARANTA:

Ana fatan kowanni mutum maicikakkiyar natsuwa da manufar rayuwamai kyau ya zamo ya bawa addinin samuhimmanci fiye da komi a rayuwar sa,kuma yana ta tunanin tafiya lahira akullum.Pls ga sako na musamman zuga dukkanwanda ya karanta:- Dukkan tanadin da dan adam zaiyi yazamo yana yiwa kansa tanadin guzurinzuwa lahira ne, hakika mafi alheringuzurin zawa lahira… Continue reading GA SAKO DAGA ZUCIYATA ZUWA ZUCIYAR DUK WANDA YA KARANTA:

ENGLISH

The Importance Of Helping And Supporting The Truthful Ones In The Time Of Persecution, Trials, Crisis And Difficultly

[Friday Sermon] By Imam Murtadha Gusau In the Name of Allah, the Most Gracious, the Ever Merciful All praise is due to Allah, the Lord of all creation. May the salutations of Allah, His peace and blessings be upon our Prophet, his family, his companions and his true and sincere followers until the Last Day… Continue reading The Importance Of Helping And Supporting The Truthful Ones In The Time Of Persecution, Trials, Crisis And Difficultly

YAU DA KULLUN

Do Not Be Discourage, Do Not Be Weaken And Do Not Grieve; You Will Be Victorious If You Are [True] Believers!!!;

[Friday Sermon] By Imam Murtadha Gusau In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful All thanks and praise is due to Allah, we seek His help and forgiveness. We seek refuge in Allah from the evil within ourselves and the consequences of our evil deeds. Whoever Allah guides will never be led astray, and… Continue reading Do Not Be Discourage, Do Not Be Weaken And Do Not Grieve; You Will Be Victorious If You Are [True] Believers!!!;

YAU DA KULLUN

MATSAYAR MALAMANMU GAME DA YAZIDU D’AN MU’AWIYYA !:

TambayaAssalamu AlaikumDan Allah abani Amsar wannan tambayar: Yazeedu d'an Mu'awiya ya matsayinsa yake a musulunci ?Daga mai bibiyarkuMasoyinku daga NijarBis salam sai na ji ku AmsaWa alaikum assalam wa rahmatullhiYazidu D'an Muawiyya an haife shi ne a zamanin sayyadina Usman, don haka ba ya cikin sahabbai wadanda Allah ya tabbatar da adalcinsu. Magabata nagari ba… Continue reading MATSAYAR MALAMANMU GAME DA YAZIDU D’AN MU’AWIYYA !:

YAU DA KULLUN

Anata fadakar da Musulmai, kan haramcin furta “Merry Christmas”,

Anata fadakar da Musulmai, kan haramcin furta "Merry Christmas", ga mabiya Addinin Kirista. Sai gashi abin mamaki, Musulmai suna taya Kiristoci murna ta kafafen sadarwa. Suna furta "Kalmar Merry Christmas". Tabbas Musulunci bai yarda da wulakanta wanda ba Musulmi ba. Amma bai inganta ayi abinda zai kawo cikas ga Musulunci ba, yin hakan zunubi ne… Continue reading Anata fadakar da Musulmai, kan haramcin furta “Merry Christmas”,

FILIN FATAWA (TAMBAYOYI)

NIYYAN WANKAR RANAR JUMA’AH ZANYI KO NA SALLAR JUMA’AH ?

Tanbaya Assalamu Alaikum Malam a shariance Ranar juma'ah akeyima wanka ko sallan juma'ah ? Nagode Amsa Wa'alay kumussalamHadisai cikin bukhari 881, muslim 850 da wasun su, sun zo da lafazin (…. من اغتسل يوم الجمعة) ma'ana "wanda yayi wanka ranar Jumma'a… " a cikin wannan lafazin da ire iren sa na nuna wankan Jumma'a na… Continue reading NIYYAN WANKAR RANAR JUMA’AH ZANYI KO NA SALLAR JUMA’AH ?